Tehran (IQNA) Hamas ta bayyanawar da ta gudana tsakanin jami'an gwamnatin Falastinu da Isra'ila a matsayin cin amanar al'ummar falastinu.
Lambar Labari: 3486861 Ranar Watsawa : 2022/01/24
Tehran (IQNA) Ana ci gaba da mayar da martani dangane da baiwa gwamnatin yahudawan Isra’ila kujera a kungiyar Tarayyar Afirka a matsayin mamba mai sanya ido.
Lambar Labari: 3486152 Ranar Watsawa : 2021/07/30